Kashim Shettima
Majalisar tattalin arziki karkashin jagorancin mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ta kafa kwamitin aiwatar da tsarin gyara wutar lantarkin Najeriya.
A wannan labarin, za ku ji gwamnatin tarayya ta bayyana matakin da tattalin arzikin Najeriya ke ciki bayan fara kaddamar da manufofin Tinubu a kasar.
A wannan rahoton, za ku ji Shugaban kasa, Bola Ahmed ya fadi hanyar da za a bi wajen magance matsalar ta’addanci da ayyukan miyagun mutane a nahiyar Afrika.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bukaci shugabannin Arewa da su zauna su nemo hanyoyin magance matsalolin da yankin ke fuskanta. Tinubu ya ce ba abin wahala ba ne.
Mataimakin shugaban kasan Najeriya, Kashim Shettima, ya bayyana marigayi Sanata Ifeanyi Ubah a matsayin mutumin kirki mai halin dattako da taimako.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa Najeriya ba za ta kai matakin cigaban da ake bukata ba sai an samu cigaban tattalin arzikin shiyyar Arewa.
Majalisar Dattawa ta sadaukar da zamanta na yau Talata 19 ga watan Nuwambar 2024 domin yin bankwana da gawar Sanata Ifeanyi Ubah a birnin Tarayya Abuja.
Wanda ya shahara da sukan tikitin Muslim Muslim ya samu muƙami a gwamnatin Tinubu. Daniel Bwala ya sha titsiye yayin da aka masa tambayoyi kan shiga gwamant
A wannan rahoton za ku ji yadda jama’a su ka yi martani kan yadda mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya kira Malam Muhammadu Sanusi II da Sarkin Kano.
Kashim Shettima
Samu kari