Kashim Shettima
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya yaba wa darikar Tijjaniyya kan kokarinta na hada kan Musulmai tare da kawo zaman lafiya a kasa.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana fatan cewa kasashen waje za su yi aiki da Najeriya yadda ya dace tare da inganta tattalin arzikin kasa.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya tafi zuwa kasar Switzerland domin halartar taro kan tattalin arzikin duniya. Ya samu rakiyar jami'an gwamnati.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya bayyana kwace filayen mutane da kamfanoni sama da 500 saboda gaza biyan kudin mallakar kadarorinsu.
AbdulMajid Dan Bilki Kwamanda ya bayyana cewa tsohon gwamnan Kano kuma shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje da watsi da bukatunsu da jawo masu asara.
A yau Asabar 4 ga watan Janairun 2025 aka daura auren 'ya'yan shugaban APC a Kano, Abdullahi Abbas inda mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya halarta.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bukaci haɗin kai da gwamnoni yayin da ya ƙaryata rahotannin da ke cewa akwai rashin jituwa kan lamarin ƙananan hukumomi.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bayyana cewa za a samu ci gaba a kasar nan a shekarar 2025. Ya nuna cewa 'yan Najeriya za su yi murmushi.
Shugaba Bola Tinubu ya amince a kafa jami'ar tarayya a Kudancin Kaduna domin ci gaban ilimi. Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bayyana hakan.
Kashim Shettima
Samu kari