Zaben Shugaban kasan Najeriya
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya gargadi babbar jam'iyyar adawa ta PDP kan dawo da Peter Obi. Wike ya ce dawo da Obi zai sa jam'iyyar ta sake shan kasa a 2027.s
Manyan 'yan siyasa na kokarin ganin sun kifar da Shugaba Bola Tinubu a zaben shekarar 2027. Wadannan 'yan siyasan sun kasance masu sukar shugaban kasa.
Dan uwan tsohon shugaban kasa, Azibaola Robert, ya karyata labarin da ake yadawa cewa Goodluck Jonathan ya yi fatali da batun fitowa takara a 2027.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya bayyana cewa PDP ta fara nazari kan yiwuwar bai wa Jonathan ko Peter tikitin takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Gwamna Bala Mohammed ya ce PDP ba za ta maimaita kuskuren da ta yi a 2023 ba wanda ya jawo mata faduwa zaben. Ya ce jam'iyyar na bukatar Kirista dan Kudu a 2027.
Gwamna Bala Mohammed, ya bayyana cewa akwai bukatar jam’iyyar PDP ta tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa daga Kudu, kuma Kirista don gudun maimaita kuskuren APC.
Babban malamin addinin kirista a Ibadan, Oluwarotimi Adeyeyeya ce matukar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya tsaya takara, to shi zai samu nasara a 2027.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya bayyana cewa ya jingine burinsa na ganin ya mulki tarayyar Najeriya domin a samu hadin kai a cikin jam'iyyar PDP.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai kara da sauran 'yan takarar da za su nemi takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC. Jam'iyyar ta ce za ta ba kowa dama a 2027.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari