Zaben Shugaban kasan Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa masoya bayan Peter Obi sun zargi ADC da saba alkawari a kan tsarin mulkin karba karba da aka amince da shi don ci gaban jam'iyya.
Atiku Abubakar ya ce Yarbawa za su zama ginshiƙi a gwamnatinsa idan ya zama shugaban kasa a 2027, yana mai karyata rade radin da ake yadawa cewa zai fifita Fulani.
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi, ya amince da tazarcen shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027. Gwamna Namadi ya yabawa gwamnatin Tinubu.
Fitaccen jarumin Kannywood, Kenneth Okonkwo ya bayyana cewa yana da kwarin gwiwar cewa ADC za ta karbe mulki daga hannun Shugaba Tinubu a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Gbenga Daniel ya ce akwai bukatar ƴan Najeriya sun sake zaɓen Bola Tinubu a 2027 idan suna son ci gaba da morar ayyukan alheri.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya samu tagomashi a batun zaben shekarar 2027. Kungiyar Cagram ta yi wa Shugaba Tinubu alkawarin samun miliyoyin kuri'u.
Ministan Harkokin Abuja, Nyesom Wike ya caccaki masu kokarin dawo da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan fagen siyasa tare da ba shi tikitin PDP a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC ta karyata zargin da PDP ta yi mata na kokarin fara yakin neman zaben Tinubu kafin lokacin da INEC ta tanada.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Abia ta ce Goodluck Jonathan na da cikakken hakkin tsayawa takarar shugaban kasa a 2027, amma sai ya bi tsarin jam’iyya da kundin kasa.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari