Zaben Shugaban kasan Najeriya
Jigon PDP a Oyo, Babalola ya ce Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo yana da duk abin da ake bukata na zama shugaban kasa da ceto Najeriya daga kakanikayi.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya ce akwai hikima a mika tikitin takarar Shugaban Ƙasa zuwa Kudancin Najeriya a zaɓen 2027.
Wani masanin siyasa kuma mai fafutukar neman a bar Arewa ta Tsakiya ta yi mulki, Farfesa Nghargbu ya ce PDP da APC na yakar kansu da kansu kafin 2027.
Sabuwar jam’iyyar ARC da Dakta Aliyu Audu ya nemi INEC ta yi wa rajista na neman ceto Najeriya, tare da alkawarin yin shugabanci nagari da bin tsarin mulki.
‘Yan siyasa takwas sun yi hasashen faduwar Tinubu a 2027, suna masu cewa rashin tsaro, talauci da gazawar gwamnati zai hana Shugaba Bola Tinubu nasara a zaɓen gaba.
A labarin nan, za a ji yadda wani jagora a APC, Dominic Alancha ya gano matsaloli uku da za su iya jawo wa jam'iyyarsa asarar kujerar Shugaban Kasa a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan Abuja Nyesom Wike ya ce ba kishin kasa ne ya sanya Babachir Lawal ke tsananin adawa da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ba.
Reno Omokri ya ce dalilai 20 za su tabbatar da amincewar 'yan Najeriya da Tinubu, daga tattalin arziki zuwa tsaro da ilimi, abin da zai sa a sake zabarsa a 2027.
Jam'iyyar hadaka watau ADC ta kore fargabar da yan Najeriya ke yi game da tarwatsewar Atiku Abubakar, Peter Obi da Rotimi Amaechi kafin babban zaben 2027.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari