Zaben Shugaban kasan Najeriya
Shugaban APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya ve yana da yakinin Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu nasara a zaben 2027 saboda dabarun da suka tsara.
Tsohon karamin Ministan ilmi a gwamnatin marigayi Muhammadu Buhari, Emeka Nwajiuba, ya ayyana shirinsa na yin takarar shugaban kasa karkashin ADC a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf da sauran gwamnoni da ke sauya sheka zuwa APC za su gamu da cikas a kan sake neman kujerarsu a 2027.
Gwamna Uba Sani ya lashi takobin marawa Tinubu baya a 2027 sakamakon tallafin dala miliyan 200 na aikin kaji da gina hanyoyin Kaduna a ranar 18 ga Janairu, 2026.
Kungiyar matasan APC, Arewa maso Gabas, karkashin Kabiru Kobi ta gargadi Tinubu kan sauya Shettima a 2027; ta ce hakan zai janyo rashin nasarar jam’iyyar.
Arewa za ta sanar da ɗan takararta na 2027 a watan Afirilu; ƙungiyar RAID ta bayyana hakan a Abuja yayin bikin Sardauna na 2026 don magance rashin tsaro da talauci.
A labarin nan, za a ji Dele Momodu, mawallafin jaridar Ovation kuma makusancin Atiku Abubakar ya yi magana game da batun takarar Shugaban kasa a ADC.
Tsohon dan takarar shugaban kasa kuma jigo a jam'iyyar ADC, Dele Momodu, ya bayyana cewa akwai yadda 'yan adawa za su iya kifar da Bola Tinubu a 2027.
Dele Momodu ya bayyana cewa ADC za ta iya doke Tinubu a 2027 idan Atiku da Peter Obi suka hada kai, yana mai bayyana Atiku a matsayin dan takarar da ake bukata.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari