Zaben Najeriya
An ayyana dan takarar jam’iyyar APC, Felix Joseph Bagudu a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbin kujerar majalisar wakilai na Chikun–Kajuru a jihar Kaduna.
Yar takarar jam’iyyar APC, Misis Adesola Ayoola-Elegbeji, ta lashe zaben cike gurbi na majalisar wakilai da aka gudanar a mazabar Remo, jihar Ogun da kuri'u 41,237.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar 'yan sandan Kano ta samu nasarar damke wadansu miyagun matasa dauke da makamai da ake zargin 'yan daba ne a jihar.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta bayyana kudin da aka kwace daga hannun wakilinta ba na sayen kuri'u ba ne, kudin gudanar da harkokin zabe ne.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Bauchi (BASIEC), ga sanya lokacin da za ta gudanar da zaben kananan hukumomi. Ta tsayar da watan Agustan 2026.
Ana ci gaba da gudanar da zaben cike gurbi yayin da rikici ya barke a zaben Edo inda aka lakada wa jami’in PDP duka saboda kin raba katin zabe ga masu kada kuri’a.
Kungiyar Yiaga Africa ta bayyana cewa akwai bukatar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi nazari sosai kafin nada wanda zai maye gurbin shugaban INEC na kasa.
Jam’iyyar ADC a jihar Ogun ta zargi ’yan sanda da tarwatsa taronta duk da samun izini, ta ce APC na amfani da jami’an tsaro wajen cin moriyar siyasa.
A labarin nan, za a ni cewa rundunar 'yan sandan Kano ta sanya wasu matakai da za su taimaka wajen tabbatar da zaben jihar a cikin kwanciyar hankali.
Zaben Najeriya
Samu kari