Zaben Najeriya
Bayan yada jita-jitar cewa ana son ba Sule Lamido damar zama mataimakin Goodluck Jonathan a 2027, tsohon gwamnan ya musanta labarin cewa bai san komai ba
‘Yan siyasa takwas sun yi hasashen faduwar Tinubu a 2027, suna masu cewa rashin tsaro, talauci da gazawar gwamnati zai hana Shugaba Bola Tinubu nasara a zaɓen gaba.
Malamin addinin Kirista, Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Bola Tinubu kan zargin sauya mataimakinsa, Kashim Shettima kamar yadda ake yawan yadawa kafin 2027.
Gwamna Seyi Makinde ya ce PDP tana nan daram da karfinta, kuma ta kara haɗa kan 'ya'yanta a Legas domin ƙarfafa dimokuraɗiyya da karbo mulki a zaben 2027.
Hukumar zabe watau INEC ta ayyana dan takarar APC, Kamilu Sa'idu a matsayin wanda ya lashe zaben mamba mai wakiltar Kaura Namoda ta Kudu a majalisar Zamfara.
Hukumar zabe ta kasa watau INEC ta ayyana dan takarar LP, Bright Emeke Ngene wanda ke zaman gidan yari a matsayin wanda ya lashe zabe dan majalisa a Enugu.
Bayan gudanar da zaben cike gurbi a wasu jihohin Najeriya a ranar Asabar 16 ga watan Agustan 2025 an fara maganar makudan kudi da alawus da za su samu.
Kungiyar NENF ta ba da shawara ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, kan wanda ya kamata ya zama mataimakinsa a zaben 2027. Ta bukaci a ajiye Kashim Shettima.
Reno Omokri ya ce dalilai 20 za su tabbatar da amincewar 'yan Najeriya da Tinubu, daga tattalin arziki zuwa tsaro da ilimi, abin da zai sa a sake zabarsa a 2027.
Zaben Najeriya
Samu kari