Zaben Najeriya
Yayin da ake shirye-shiryen zaben shekarar 2027, Fasto Josiah Onuoha ya yi hasashen cewa Shugaba Bola Tinubu zai lashe zaben duk da rikicin da ke cikin APC.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta gaji da yadda wasu 'yan siyasa a Najeriya su ka fara amfani da dabaru wajen fara kamfen.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce wahalhalu da kalubalen da su ka biyo bayan zaben 2023 sun kara masa jajircewa wajen cika alkawarin da ya dauka.
Rahotannin sun tabbatar da cewa Goodluck Jonathan ya dage kan tsayawa takarar shugaban kasa a 2027 duk da rashin goyon bayan matarsa, Patience Jonathan.
Gamayyar jam'iyyun adawa a jihar Ebonyi sun kafa kawance a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar ADC, inda suka bayyana shirinsu na hamɓarar da gwamnatin APC a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana takaicin yadda ake samun karuwar talauci a Najeriya tun bayan 1960.
Goodluck Jonathan ya ce cin amana daga ’yan siyasa ya jawo masa shan kasa a zaben 2015, yayin da ya yaba da amincin tsohon shugaban ma'aikatansa, Mike Oghiadomhe.
A labarin nan, za a ji cewa 'dan majalisar tarayya mai wakiltar Kiru/Bebeji a Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa, Abdulmumin Jibrin ya magantu kan sauya Kashim.
Tsohon ministan wasanni, Solomon Dalung ya ce za su iya kifar da shugaba Bola Tinubu a zaben 2027. Ya ce ya kamata Bola Tinubu ya fara shirin komawa Legas.
Zaben Najeriya
Samu kari