Zaben Najeriya
Fitaccen malamin addini, Primate Elijah Ayodele ya gargadi Tinubu kan zaben 2027, ya ce akwai mutane uku da za su iya kayar da shi, ya cire Jonathan daga jerin.
A labarin nan, za a bi cewa Sanata Kabiru Garba Marafa ya ce akwai babban kalubale a gaban APC wajen sake zaɓen Bola Ahmed Tinubu a shekarar 2027.
Shugaban yakin zaben Bola Tinubu da Kshim Shettima a 2023 ya sanar da cewa zai rage wa APC kuri'a miliyan 1. Ya jaddada cewa zai tabbatar ya yi hakan a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa’i ya bayyana dalilinsa na yawan sukar gwamnatin Uba Sani da ya taimaka aka kafa a jiharsa.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya ce akwai yiwuwar a tafi zagaye biyu na zaɓen shugaban kasa a 2027 saboda rashin rinjaye daga ɓangare daya.
Hukumar zaben jihar Rivers, RSIEC ta fitar da sakamakon zaben kananan hukumomi a jihar, jam’iyyar APC ta lashe kananan hukumomi 20 daga cikin 23.
Jam'yyar PDP mai adawa a Najeriya ta zabi ta baiwa Kudu tikitin shugabancin kasa a 2027, lamarin da ya mayar da hankali kan wasu jiga-jigai a kasar.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana mamaki a kan yadda ƴan daba su ka kai wa taron ƴan adawa hari a ranar Asabar.
INEC ta yi karin haske kan dalilin samun mafi yawan masu rajistar kada kuri'a ta yanar gizo. INEC ta yi magana ne bayan jorafin da jam'iyyar adawa ta ADC ta yi.
Zaben Najeriya
Samu kari