Zaben Najeriya
Tsohon ministan makamashi, Sale Mamman, ya ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan Taraba a 2027, yana mai bayyana hakan gaban magoya baya a Jalingo.
A labarin nan, za a ji cewa magoya bayan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso sun fara shirin tallata manufar iyayen gidansu gabanin zaben fitar da gwani a ADC.
Tsohon ɗan majalisar tarayya a Najeriya, Abubakar Yusuf ya bayyana cewa APC ba ta jin ko ɗar a kan ko za ta faɗi babban zaɓen 2027 duk da haɗa kan ƴan adawa.
Rigimar siyasa ta kunno kai a Oyo inda aka zargi shirin tsige gwamna Seyi Makinde, tare da batun cin hanci na N1bn da rikicin cikin majalisa ya ƙara kamari.
A labarin nan, za a ji aikin da Shugaba mai ci, Bola Ahmed Tinubu da sauran wadanda ke da niyyar neman kujerar shugaban kasa a 2027 suka fara yi wa ƴan ƙasa.
Jam'iyyar ADC ta mayar wa Shugaba Tinubu martani, inda ta bayyana cewa halin matsin tattalin arziki da rashin tsaro sune abubuwan tsoro a yau, 17 ga Afrilu, 2026.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya amince ya zama mataimakin Peter Obi a zaɓen 2027 bayan gazawar tattaunawa da APC, a cewar wani makusancin Obi, Ibrahim Abdulkarim.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) na shan suka kan zargin ba zai yi adalci ba a 2027. Kungiyoyi sun zargi Joash Amupitan da wariya da alaka da APC.
Gwamna Abdullahi Sule ya ayyana Sanata Ahmed Wadada a matsayin wanda zai gaje shi a zaɓen 2027 domin ci gaba da mulkar jihar Nasarawa karkashin jam'iyyar APC.
Zaben Najeriya
Samu kari