Zaben Najeriya
Shugaban gwamnonin Arewa kuma gwaman Gombe, Inuwa Yahaya ya ce rufin asirin mu na cikin zaben Bola Tinubu da sauran 'yan APC a zaben 2027 mai zuwa.
A labarin nan, za a ji yadda jigon adawa na jam'iyyar ADC, Injiniya Buba Galadima ya bayyana kwarin gwiwa a kan cewa za su yi nasara a kan Bola Tinubu a 2027.
A labarin nan, da a ji cewa jigo a ADC, Hajiya Naja'atu Muhammad ta ce zabe mai zuwa zai zama tsakanin ƴan Najeriya ne da kuma zalunci da ta ce ana masu.
Wani na kusa da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa yana shirin tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen shekarar 2027 da ake tunkara.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar NNPP ta bayyana cewa ta sha rubuta wasiku ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa kan shugabanninta amma shiru.
A labarin nan za a ji cewa tsohon dan takarar shugaban kasa Peter Obi ya yi zargin cewa akwai babbar matsala a dimokuradiyyar Najeriya kafin 2027.
A labarin nan, za a ji yadda batun shugaban INEC, Joash Amupitan ke kara ɗauajr hankulan ƙungiyoyi masu zaman kansu domin neman a yi bincike kan alaƙarsa da APC.
A labarin nan, za a ji an bankaɗo wani sako a shafin sada zumunta da ake zargin Shugaban INEC na kasa, Joash Amupitan ke ya wallafa da ne nuna goyon baya ga APC.
Alamu sun nuna cewa Sanusi Turaki Maituta na kara farin jini da karbuwa a wurin mutanen Zamfara, sun fara neman ya sake fitowa takara dom ceto jihar a 2027.
Zaben Najeriya
Samu kari