Zaben Najeriya
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ce ya ji kiran matasa masu bukatar ya tsaya takarar shugaban kasa a 2027, kuma zai tuntubi mutane kafin yanke hukunci.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashin Shettima ya goyi bayan takarar Sanata Ahmed Aliyu Wadada a zaben gwamnan jihar Nasarawa a 2027 ya fadi haka ne a Nasarawa.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyun adawa a Najeriya sun bayyana rashin amincewa da batun da shugaban hukumar INEC ya yi game da babban zaben 2027.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya bukaci gwamnatin tarayya da hukumar INEC su daga lokacin siyasar 2027 domin karo da lokacin aikin Hajjin 2026.
INEC ta yi watsi da neman soke rajistar jam'iyyar ADC a gaban kotu, tana mai cewa matakin bai dace da doka ba, yayin da hadimin Atiku ya yi martani.
Gwamna Ahmadu Fintiri ya sanar da cewa zai bayyana wanda yake so ya gaje shi a mako mai zuwa bayan tuntuɓar juna da ganawa da Dr. Salihu Mustapha a 2026.
Jam'iyyar ADC ta fitar da sabon jadawalin zaɓukan fitar da gwani na 2026, inda ta rage kudin fom ɗin takarar shugaban ƙasa zuwa N90m da na gwamna zuwa N30m.
Kakakin jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya, Mista Bolaji Abdullahi, ya zargi Peter Obi da rashin sanin manufofin jam’iyyar kafin ficewarsa zuwa NDC.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan ayyuka, David Umahi ya bayyana cewa Najeriya za ta ga amfanin komawar Tinubu karagar mulki bayan an sake zabensa.
Zaben Najeriya
Samu kari