Zaben Najeriya
Sanata Danjuma Goje da Sanata Saidu Ahmed Alkali sun yi watsi da matakan da gwamna Inuwa Yahaya da wasu 'yan APC suka dauka wajen fitar da 'yan takara a 2027 a jihar
A labarin nan, za a ji cewa sauyin shekar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi zai iya kawo gagarumin canji a siyasar Najeriya gabanin zaben 2027.
Farfesa Ali Pate ya sanar da janyewa daga takarar gwamnan Bauchi a 2027 domin ba da fifiko wajen yi wa Najeriya hidima a matakin tarayya da gina ƙasa.
Wani rahoto ya nuna cewa jihohi 19 ne za su yi tasiri a zaben 2027 da za a yi ba yawan gwamnoni ba. Jihohin sun hada da na Arewa da na Kudancin Najeriya.
Peter Obi da Rabiu Kwankwaso sun koma jam'iyyar NDC a hukumance, inda suka yi kira ga mambobi da su guji shari'o'in kotu su mayar da hankali kan ci gaban Najeriya.
Peter Obi ya tabbatar da ficewarsa daga ADC sakamakon rikicin cikin gida, inda ya jaddada cewa har yanzu yana da yakinin samar da sabuwar Najeriya.
Tsohon ministan makamashi, Adebayo Adelabu ya bayyana cewa Bola Tinubu ya ba shi izinin barin mukaminsa domin fara shirye-shiryen neman kujerar gwamnan Oyo.
Farfesa Isa Pantami ya dakatar da mataimakinsa na kafafen sada zumunta sakamakon kiran abokan hamayya da "munafukai" a wani sako da aka wallafa ba da izininsa ba.
Tsohon IGP Mohammed Adamu ya yi watsi da tsarin maslaha a APC Nasarawa, inda ya dage kan sai an yi zaɓen fitar da gwani na kai-tsaye domin tabbatar da gaskiya.
Zaben Najeriya
Samu kari