Zaben Najeriya
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta umarci hukumar INEC da ta soke rajistar jam'iyyar ADC da wasu jam’iyyu hudu saboda rashin cika sharuddan doka.
Rahotanni sun nuna cewa Rotimi Amaechi ne ke kan gaba a matsayin wanda zai zama abokin takarar Atiku Abubakar a tikitin ADC don tunkarar zaɓen 2027.
Rahotanni sun nuna cewa Atiku Abubakar ya zabi tsohon minista, kuma tsohon gwamna, Rotimi Amaechi a matsayin mataimakinsa a jam’iyyar ADC domin zaben 2027.
Sabuwar haɗakar Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso ta sake dawo da batun tsofaffin ƙawancen siyasa da aka taba yi tsakanin Arewa da Kudu maso Gabas.
Jam'iyyar ADC ta ki tabbatar da rahotannin da ke cewa dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya zabi Rotimi Amaechi, a matsayin mataimakinsa.
Dan takarar shugaban kasa a NDC, Peter Obi ya ce zai saki Nnamdi Kanu idan ya zama shugaban kasa, yana cewa bai kamata a hukunta magana ko suka ba a siyasa.
Shugaban kwamitin zaben fitar da gwani na NDC a jihar Abia, Chief Asukewe Ikoawaji ya yi gaban kansa ya mika sunayen yan takara ki tsaye ga hukumar INEC.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar gwamna a jam'iyyar PDP reshen jihar Bauchi ya bayyana shirin da ya ke yi na hana dan takarar Bala Mohammed samun nasara.
A labarin nan, za a ji cewa Henry Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar na kokari sosai duk da kalubalen da aka gani a zaben fitar da gwani.
Zaben Najeriya
Samu kari