Zaben Najeriya
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya yi tsokaci kan zabubbukan shekarar 2027 da ake tunkara. Gwamna Sule ya hango nasarar jam'iyyar APC mai mulki.
Majalisar Shari'a ta Najeriya ta ce Musulmai ba za su amince da zabe a karkashin shugaban hukumar INEC saboda zarginsa da nuna bangaranci da wariya a maganganusa.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar INEC ta sanar da shirin da aka yi wajen tunkarar zaben cike gurbi na 'yan majalisun Kano da za a yi a wayan Fabarairu, 2026.
A labarin nan, za a ji cewa Ministar al'adu da yawon buɗe ido, Hannatu Musawa ta bayyana makomar APC idan aka ajiye Kashim Shettima a matsayin abokin takarar Tinubu.
A labarin nan, za a ji ce wasu daga cikin tsofaffin yan majalisa a Najeriya sun yi takaicin taron da aka yi da sunansu wajen neman Tinubu ya zarce.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya zargi Majalisar Tarayya da jinkirta gyaran Dokar Zabe, yana gargadi akan shirin magudi a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar ya bayyana takaici a kan yadda rashin gyara dokar zabe zai kawo cikas a 2027.
Jam’iyyar PDP ta bayyana tikitin shugabancin kasa na 2027 a bude ga masu sha’awar daga Kudancin Najeriya, ciki har da Goodluck Jonathan, tare da tsari mai adalci.
Tsohon karamin Ministan ilmi a gwamnatin marigayi Muhammadu Buhari, Emeka Nwajiuba, ya ayyana shirinsa na yin takarar shugaban kasa karkashin ADC a 2027.
Zaben Najeriya
Samu kari