Zaben Najeriya
Matar Nasir El-Rufai ta ce babu gudu babu ja da baya a goyon bayan Isa Ashiru Kudan. Hakan yana zuwa ne bayan bullar wata wayar tarho tsakanin 'dan takaran da wani.
Jam'iyyar APC na shirye-shiryen daura bayanan 'yan takararta a shafin hukumar zabe ta kasa. A lokacin za a fadi sunan mataimakin Bola Tinubu a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin yan 'jam'iyyar NDC sun bayyana cewa akwai gagarumar matsala idan aka ci gaba da jinkirta tabbatar da yan takara.
A labarin nan, za a ji Goodluck Jonathan ya yi raddi a kan rahoton da ke zargin an ba shi Naira biliyan 500 domin ya lalata kuri'ar da lalace ƙuri'ar Obi.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya tuna yadda Isa Ali Pantami ya taɓa kiran PDP da "jam'iyyar kafirai," yana mai sukar sauyin matsayinsa.
Wani ɗan majalisar Amurka ya ce gwamnatin Donald Trump za ta sa ido sosai kan yadda zaɓen Najeriya na 2027 zai gudana domin tabbatar da sahihancinsa.
Shirye-shiryen siyasar zaɓen shekarar 2027 na ci gaba da jinkirta aiwatar da cikakken 'yancin kuɗaɗen ƙananan hukumomi duk da hukuncin Kotun Ƙoli.
Duk da ficewar wasu jiga-jiganta saboda rikicin zaɓen fitar da gwani, jam'iyyar APC ta ci gaba da ƙarfafa rinjayenta ta hanyar nasarori da sauya sheƙa.
Yayin da ake ta shirye-shiryen zaben shekarar 2027, ana ganin akwai wasu lamuran siyasa da har yanzu ba a kai ga warware su ba da ake ganin suna da tasiri.
Zaben Najeriya
Samu kari