Jihar Edo
Jihar Edo ta dauki harama yayin da ya rage kwana daya a gudanar da zaben gwamnan jihar, inda tuni hukumar zabe ta ke jan ragamar shirye shiryen zaben.
A yayin da al’ummar Edo ke shirin kada kuri’a a zaben sabon gwamna a ranar Asabar, 21 ga Satumba, mun yi cikakken bayani kan laifuffukan zabe a Najeriya.
Yayin da al'ummar jihar Edo ke shirin fita su zabi wanda zai shugabanci su, Legit Hausa ta tattaro maku wasu muhimman abubuwa game da siyasar jihar.
Jam'iyyun siyasa 9 da suka hada da RM, SDP, ZLP, APM, ADP, APP, Accord, YPP, da kuma AA sun rutsa tsarinsu tare da marawa Monday Okpebholo na APC baya a jihar Edo.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya bayyana cewa jam'iyyar PDP za ta amince da sakamakon zaben gwamnan jihar idan an gudanar da shi bisa gaskiya da adalci.
Hasashen wani malamin addini ya nuna wanda zai lashe zaben gwamnan jihar Edo a 2024. Majiyar Legit.ng ta ruwaito cewa malamin ya yi hasashen ana saura awa 48 zabe.
A ranar Asabar za a gudanar da zaben gwamna a jihar Edo inda yan takara 17 za su fafata. Hukumar zabe ta tantance yan taakarar gwamna a Edo na 2024.
Babban hafsan tsaron kasa, Janar Christopher Gwabin Musa ya aika da sakon gargadi ga masu shirin tayar da zaune tsaye a zaben gwamnan jihar Edo da ke tafe.
A labarin nan, za ku ji cewa a ranar Asabar mai zuwa ne mazauna jihar Edo za su nufi rumfunan zabe domin sake zabar gwamna bayan Godwin Obaseki ya cinye wa'adinsa.
Jihar Edo
Samu kari