Jihar Edo
Tsohon dan majalisar dokokin jihar Edo, Honarabul Emmanuel Agbaje ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP. Ya sauya shekar ne bayan ya fice daga jam'iyyar APC.
Dan takarar gwamnan APC a jihar Edo, Monday Okpebholo ya tafka kuskure yayin kamfen da aka gudanar a karamar hukumar Ovia ta Arewa ana daf da zabe.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya fadi ainihin abin da ya haɗa shi faɗa da Adams Oshiomhole inda ya ce sun samu matsala ne saboda jana'izar Cif Tony Anenih.
Gwamnatin jihar Edo ta dakatar da bude makarantun jihar baki daya na gwamnati da masu zaman kansu saboda kara farashin mai da aka yi a fadin Najeriya.
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Edo ta samu koma baya yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zaben gwamnan a cikin watan Satumban 2024 da muke ciki.
A cikin watan Satumban 2024, za a gudanar da zabubbuka a jihohi uku na Najeriya. Al'ummar jihar Edo za su fito domin zaben sabon gwamna a cikin watan.
Yayin da ake shirin zaben gwamna a jihar Edo, wasu ƴan bindiga sun hallaka hadimin kakakin majalisar dokokin jihar Edo, Samson Omoarebokhae ranar Asabar.
An shiga tashin hankali a unguwar Onumu da ke Akoko-Edo a jihar Edo yayin da wani mai maganin gargajiya ya kashe wani mutumi a garin gwajin maganin bindiga.
Mahaifiyar Zainab Ado Bayero, Princess Hauwa Momoh ta yi magana kan halin da suke ciki da gwagwarmayar da suka yi a baya musamman bayan rasuwar marigayin.
Jihar Edo
Samu kari