Jihar Edo
Rahotanni daga cibiyar tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Edo da ke da zama a birnin Benin ta sanar da cewa PDP ta samu kuri'u 5,311 a Ovia ta Arewa maso Gabas.
Rahotanni daga cibiyar tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Edo da ke Benin City na nuni da cewa jam'iyyar APC ta lashe zabe a karamar hukumar Esan ta Yamma.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta fara tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Edo da aka gudanar a ranar Asabar, 21 ga watan Satumban 2024.
Rahotanni sun bayyana cewa jam'iyyar PDP ta fara samun nasara a zaben gwamnan jihar Edo yayin da hukumar INEC ta fara tattara sakamakon zaben na jiya.
Hukumar zabe ta INEC ta nuna damuwa kan yadda wasu yan siyasa suka cika ofishinta a jihar Edo musamman bayan Gwamna Godwin Obaseki ya dira a ofishin da tsakar dare.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a jihar Edo, Asue Ighodalo ya nuna damuwarsa kan sakamakon zaben da hukumar zabe ta INEC ke sanarwa na wasj rumfunan.
Rahotanni sun bayyana cewa har zuwa yanzu hukumar INEC ba ta soma fara tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Edo ba, duk da cewa ta ce karfe 10 na safiya za ta fara.
A wannan labarin, za ku ji yayin da aka kammala zaben gwamna a kananan hukumomi 18 na Edo, an fara shirin bayyana sakamakon zaben, inda aka tsaurara tsaro.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta ce tana da hurumin soke duk wani sakamakon zabe da aka ayyana ta hanyar tursasawa jami'in tattara sakamako.
Jihar Edo
Samu kari