Jihar Edo
Dattawa da shugabannin yankin Okpella da ke jihar Edo sun yi fatali na nadin Lukman Akemokhue a matsayin sarki da Gwamna Godwin Obaseki ya yi a jihar.
Gwamnatin jihar Edo ta zargi mataimakin gwamna, Philip Shaibu ta shirya makarkashiya domin mamayar gidan gwamnati a ranar Litinin 30 ga watan Satumbar 2024.
Tsohon gwamnan Kano kuma shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya kawo ziyara jihar inda daruruwan mutane daga karamar hukumar Bichi suka tarbe shi.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya sake rashin nasara a kotu kwanaki kadan bayan jam'iyyarsa ta fadi zaben gwamnan jihar da aka gudanar a makon jiya.
Sanata Orji Kalu ya karyata cewa ya rasu a kasar Amurka. Ya kuma taya APC murna kan samun nasara a zaben Edo. Sanatan ya kara da cewa ana wahala a Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bukaci zababben gwamnan jihar Edo, Monday Okpebolo ya toshe kunnuwansa daga ƴan hayaniya, ya yiwa al'umma aiki.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta bai wa zababben gwamnan jihar Edo takarɗat dhaidar lashe zaben da aka yi ranar Asabar, 21 ga watan Satumba, 2024.
Ana hasashen jam'iyyar APC za ta taka rawar gani a zabukan jihohin Ondo da Anambra da Osun da Ekiti da za a gudanar kafin babban zaben 2027 mai zuwa.
Bayan sanar da sakamakon zaben jihar Edo, shugaban tsagin jam'iyyar LP, Julius Abure ya zargi faduwarsu a zaben kan dan takara, Olumide Akpata da Peter Obi.
Jihar Edo
Samu kari