Jihar Edo
Zababben gwamnan Edo, Monday Okpebholo, ya nada Fred Itua a matsayin Babban Sakataren Yada Labarai don inganta sadarwa tsakanin gwamnati da al’umma.
Rikicin siyasa ya kara tsami da Gwamna mai jiran gado, Sanata Monday Okpebholo ya yi zargin cewa ana neman Gwamna Godwin Obaseki an rasa a jihar.
Yayin da ake shirye-shiryen rantsar da zababben gwamnan jihar Edo a mako mai zuwa, an fara musayar yawu tsakanin jam'iyyar APC da gwamnati mai barin gado.
Gwamnan jihar Edo mai barin gado, Godwin Obaseki, ya zargi jam'iyyar APC da ciyo bashi domin bikin rantsar da zababben gwamnan jihar, Sanata Monday Okphebolo.
Gwamnan Edo, Godwin Obaseki ya rusa majalisar zartarwa da sauran masu mukamai a gwamnatinsa yayin da yake kwanakin karshe na wa'adinsa na biyu a matsayin gwamna.
Gwamnan jihar Edo mai barin gado, Godwin Obaseki ya ce an faɗa masa EFCC ta gama shirin yin ram da shi bayan ya miƙa mulki ga sabon gwamna a makon gobe.
Tsohon shugaban ƙasa, Cif Olusegun Obasanjo ya kara yabon marigayya matarsa Stella, inda ya faɗi yadda ta yu faɗi tashi a kansa lokacin yana ɗaure.
Rundunar yan sanda ta tabbatar da kama wasu mutane hudu da suka yi fashi da makami a jihar Edo. An kama yan fashi da makamin ne bayan sun sace kayan miliyoyi.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya bayyana irin ayyukan alheri da ya yi a mulkinsa musamman a bangaren ilimi inda ya ce bai tsoron hukumar EFCC ko kadan.
Jihar Edo
Samu kari