Matsin tattalin arziki
Oba Rilwan Akiolu ya roki 'yan Najeriya su kara hakuri da gwamnatin Bola Tinubu, tare da bukatar a mayar da Legas babban birnin tarayyar kasar nan.
Kungiyar Arewa Youth Consultative Forum ta shawarci matasa kan yadda za su yi zanga zanga ba tare da samun matsala ba. Ta kuma bukaci gwamnati ta dauki mataki.
Kungiyar mata manoma ta SWOFAN ta bayyana cewa rabon shinkafa kwano ɗai-ɗai ba zai magance yunwa a kasar nan a martani kan iƙirarin gwamnatin na rana shinkafa.
Gwamnatin jihar Abia ta amince da biyan ma'aikatan jihar N15,000 har na tsawon watanni uku saboda mawuyacin hali da ake ciki na kunci da tsadar rayuwa.
Kwamitin majalisar wakilai kan ma'adanai ya bayyana cewa kasar nan na tafka asarar biliyoyi a bangaren duk shekara wanda ya kai $9bn, shugaban kwamitin ya bayyana.
Duk da kokarin da babban bankin Najeriya (CBN) ke yi don ganin hada-hadar musayar kuɗi ta daidaita, ƙimar Naira ta kuma faɗuwa kan kowace Dala a ranar Litinin.
Wani malamin addinin Musulunci a jihar Bauchi, Dakta Aliyu Muhammad Sani ya bayyana abin da ya kai malamai fadar shugaban kasa a makon da ya wuce.
Gwamnatin tarayya ta kara bayani ga a'lumma kan cewa nan gaba kadan farashin kayan abinci zai sauka kasa saboda matakai da ta dauka in ji ministan noma.
Jami'iyyar APC mai mulki ta bukaci matasan Najeriya su hakura da zanga zanga da suke ta shirye shiryen farawa saboda matsalolin da zai iya haifarwa ga Najeriya.
Matsin tattalin arziki
Samu kari