Matsin tattalin arziki
Matasa a jihar Legas sun nemi sauran takwarorinsu a kasar nan da su daina mararin fita zanga-zangar gama gari da aka shirya gudanarwa a ranar 1-10 Agusta, 2024.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Niger ta tabbatar da cewa wasu matasa sun ɓarke da zanga zanga da safiyar ranar Litinin a yankin Suleja da ke titin Abuja-Kaduna.
Jam'iyyar APC mai mulki ta yi zargin kifar da gwamnatin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a lokacin zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya, ta dauki mataki.
Shugabannin jam'iyyar APC reshen jihohin Najeriya sun bayyana cewa za su gudanar da gangami a fadin kasar nan domin nuna goyon bayansu ga gwamnatin Tinubu.
rundunar yan sandan Najeriya a jihar Yobe ta yi gargadi kan yadda yan ta'addar Boko Haram ke shirin shiga cikin masu zanga zanga domin kawo cikas ga matasa.
Wasu matasa sun fara gudanar da zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya a jihar Niger. Matasan sun yi kira ga Bola Tinubu kan dawo da tallafin man fetur.
Kungiyar yarbawa ta Afenifere ta samu baraka tsakaninta, inda aka samu bangarori biyu su na adawa da juna a kan zanga-zangar adawa da manufofin shuganan kasa,.
Wasu fusatattun 'yan Najeriya da MTN ya rufewa layin waya a ranar Lahadi sun yiwa ofishin kamfanin tsinke a safiyar Litinin domin jin ba'asin abin da ya jawo hakan.
Yayin da ake kuka saboda hauhawar farashin kayayyaki ciki har da na abinci, an fara samun saukin farashin hatsi a kasuwar Dawanau, kamar yadda Legit ta taro.
Matsin tattalin arziki
Samu kari