Matsin tattalin arziki
Wanda ya lashe kyautar Nobel, Farfesa Wole Soyinka, ya ce Shugaba Bola Tinubu bai yi magana kan ta’asar da ‘yan sanda ke yiwa masu zanga-zangar yunwa a kasar nan ba.
Tsohuwar shugabar hukumar raya Neja Delta (NDDC), Ibim Semenitari ta yi kira ga Shugaba Bola Tinubu da ya magance tsadar abinci domin talaka na shan wuya.
Masu zanga-zangar, wadanda suka fara a ranar Lahadi, 1 ga Agusta a Ring Road da ke Benin da kewaye, sun dakatar da zanga-zangar bayan jawabin Shugaba Tinubu.
Jagororin matasa sun sanar da janye zanga-zangar da suke yi a yankin Ojota da ke jihar Legas bayan Shugaba Bola Tinubu ya gabatar da jawabi a safiyar Lahadi.
Wasu matasa sun tarwatsa masu zanga-zanga a yankin Ojota da ke jihar Lagos da cewa ai Shugaba Bola Tinubu ya riga ya yi jawabi ga 'yan kasar kan matsalar.
Legit Hausa ta tattaro martanin da wasu ‘yan Najeriya suka yi game da jawabin da shugaban kasa Bola Tinubu ya yi game da zanga-zangar yunwa da ake yi a kasar.
Legit Hausa ta lissafo wasu muhimman abubuwa guda 9 da Shugaba Bola Tinubu ya fada a ranar Lahadi, 4 ga watan Agusta, yayin jawabi ga masu zanga-zangar yunwa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba zai zura idanu ya kyale wasu tsirarun 'yan siyasa su tarwatsa Najeriya ba ta hanyar rura wutar zanga-zangar da ake yi.
Kungiyar Edolites For Peace and Progress ta yi zargin cewa APC na kokarin kwace zanga-zangar yunwa da ake yi domin cimma manufar siyasa a jihar Edo.
Matsin tattalin arziki
Samu kari