Matsin tattalin arziki
Ministan kudin ya amince cewa an shiga matsin lamba saboda haka aka kawo dabaru. Wasu sun ce Gwamnatin Bola Ahmad Tinubu ta sato tsarin ne wajen Atiku Abubakar.
Gwamnatin Jigawa karkashin jagorancin Gwamna Umar Namadi ta kaddamar da rabon buhunan shinkafar da gwamnatin Bola Tinubu ta turo domin rage raɗaɗi.
Abdulkabir Adisa Aliu ya na cikin masu kawo fetur daga karamar kasar nan ta Malta. Bola Tinubu ya jawo shi domin taimaka masa da dabarun farfado da tattalin arziki.
Dangote zai sa a karon farko tun bayan mulkin mallaka, za a samu kasar da ke fitar da fiye da abin da ta ke shigo da shi saboda haka ake neman a bata sunansa.
Shugabancin riko na jam'iyyar APC a jihar Ribas ta bayyana wani hadadden shiri na dakile takarar shugaba Bola Ahmed Tinubu a 2027 Daga wani tsagin jam'iyyar.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta bayyana cewa ta gaji tattalin arzikin kasa a cikin mawuyacin hali daga tsohon shugaba, Muhammadu Buhari duk da jam'iyyarsu daya.
Sakamakom sayar da Daloli ga wasu bankuna, darajar Naira ta fara dawowa kan Dalar Amurka a kasuwar gwamnati bayan shafe dogon lokaci tana faɗuwa.
Dattijo a jihar Ekiti, Cif Aare Afe Babalola ya zargi gwamnatin tarayya da kuma daukar matakan da za su dakile talauci a yunwa da ke addabar yan kasa.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio na gaba- gaba a wannan mataki, domin har bakar magana ya jefa ga masu shirin zanga-zangar adawa da Tinubu.
Matsin tattalin arziki
Samu kari