Matsin tattalin arziki
Gwamnatin jihar Neja ta sha alwashin bullo da sababbin shirye-shiryen tallafi domin magamce wahalhalun tsadar rayuwar da mutane ke fama da su a jihar.
Bayan kammala zanga-zangar adawa da.manufofin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, 'yan Najeriya ba su samu saukin da su ka yi fata ba, domin kayan masarufi na hauhawa.
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya dauki matakin hana hadimansa na siyasa fita wajen jihar idan gwamnati ce za ta dauki nauyinsa duba da tattalin arziki.
Ewi na Ado-Ekiti, Oba Rufus Adejugbe ya haramta kungiyoyin 'yan kasuwa da ke tsauwalawa mutane kan tsadar kaya tare da kayyade farashin kayan abinci.
Babbar kotun tarayya mai zama a babban birnin tarayya Abuja ta kori karar da wasu ƴan Najeriya suka nemi a dakatar da masu zanga-zanga daga sake fitowa.
Rundunar 'yan sandan Kano ta hakikance kan cewar babu mutumin da harbin bindiga ya yi sanadiyyar rasuwarsa yayin zanga zanga duk kuwa da an samu rahotannin haka.
Mata da miji da 'ya'yansu 5 sun mutu bayan cin rogo a karamar hukumar Shagari a jihar Sokoto, gwamnatin jihar za ta dauki matakin bincike bayan zuwa kauyen.
Gwamnatin tarayya ta ce akwai yalwar arziki a yankin Arewacin Najeriya, saboda haka bai dace a rika talauci a yankin ba, tare da jaddada cewa Tinubu na kaunar Arewa.
Wata kungiyar Yarbawa a Najeriya ta yi magana kan jawabin Bola Tinubu a karshen makon da ya gabata inda ta ce shugaban ya warware matsalolin masu zanga-zanga.
Matsin tattalin arziki
Samu kari