Matsin tattalin arziki
A rahoton nan, gwamnatin Kano ta bayyana cewa za ta gudanar da bincike kan mutanen da ake zargi da gurbata zanga-zangar lumana ta kwanaki 10 a jihar.
Gwamnatin tarayya ta ba 'yan Najeriya tabbacin cewa man fetur zai wadata a fadin kasar nan zuwa karshen mako tana mai rokon 'yan kasar da su kwantar da hankali.
Majalisar Dattawan Yarabawa (YCE) ta bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta daukar matakin saukakawa 'yan kasa bayan NNPCL ya sanar da karin kudin fetur.
A wannan labarin za ku ji cewa likitoci karkashin kungiyar NMA sun roki shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya janye karin farashin man fetur a kasar nan.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce gwamnatin Bola Ahmed Tinubu na mayar da hankali kan abubuwa marasa amfani kamar masu zanga zanga.
Tsohon Ministan wasanni a Najeriya, Solomon Dalung ya soki malaman addini musamman na Kiristanci kan kokarin hana zanga-zanga a Najeriya kan halin kunci.
Tsohon gwamna kuma sanatan Zamfara ta yamma, Abdul'aziz Yari ya ba da gudummuwar tirela 200 na masara domin a rabawa masu karamin ƙarfi a faɗin jihar.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya yi magana kan matsalolin da ake fuskanta a kasar inda ya ce rashin shugabanci nagari ne.
Ana zargin cewa yunwa na jawo mutuwar yan fursuna a Najeriya duk da shugaba Bola Tinubu ya kara kudin sayen abinci a gidajen yari a watan Agusta da ya wuce.
Matsin tattalin arziki
Samu kari