Matsin tattalin arziki
Hukumar kididdiga ta ƙasa (NBS) ta bayyana cewa an fara samun sauƙin farashin kayayyaki a Najeriya a watan Agusta, 2024 idan aka kwatanta da watan Yuli.
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje ya kaddamar shirin rabon tallafi ga matasa maza da mata na jihar Kano.
An kammala taron Agustan 2024 a Imo inda mata sama da 1,500 suka samu tallafi daga Misis Chioma Uzodimma, a wani bangare na bikin karfafa mata na tsawon wata guda.
Rahoton nan ya kawo bayanin bashin da sauran kasashe suka karbo a bankin duniya. Ana bin Najeriya makudan kudi a kasashen waje saboda bashi da aka lafto.
Shugabannin jam'iyyar APC na jihohin Najeriya da birnin Abuja sun yanke shawarar ganawa da Shugaba Bola Tinubu kan halin kunci da 'yan kasar ke fuskanta.
A cikin labarin nan, gwamnatin Ebonyi ta kama wasu gidajen mai guda uku a babban birnin jihar, Abakaliki da yi wa jama'a algus, duk da tsadar da fetur ya yi.
A wannan labarin, za ku ji yadda gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya bayyana cewa gwamnatinsa na shirin daukar matakan saukaka tsadar abinci da ake fama da shi.
Asusun ba da lamuni na duniya, IMF ya ce talaka na shan wahala sosai sakamakon cire tallafin man fetur a Najeriya. IMF ya bukaci Tinubu ya saukakawa talaka.
Mazauna unguwar Rigasa a ƙaramar hukumar Igabi ta jihar Kaduna sun kama wanda ke yawan ɗauke masu tabarmi a Masallacin unguwa, ya amsa laifinsa nan take.
Matsin tattalin arziki
Samu kari