Matsin tattalin arziki
Dattijon Arewa Dakta Usman Bugaje ya ce shugaban kasa Bola Tinubu yana magana kamar bai san me ke faruwa na wahalar rayuwa a fadin Najeriya ba a halin yanzu.
An kwantar da wani matashi a asibitin mahaukata da ke Yola, jihar Adamawa bayan hawa dogon karfen wutar lantarki tare da neman Bola Tinubu ya sauka daga mulki.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta haramta wa hukumar bincike da kula da zirga-zirgar ababen hawa (VIO) kwacewa ko kuma cin tarar masu ababen hawa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da wasu muhimman kudurori hudu ga majalisar wakilai da suka shafi sake fasalin haraji domin amincewa da su cikin gaggawa.
Kungiyar Hijrah ta ƙasa ta bukaci shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya lalubo tsare-tsaren da za su kawo sauƙi daga matsin tattain arzikin da ake ciki a Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya zaftare harajin VAT kan iskar gas, motoci masu amfani da lantarki da abubuwan hawa na CN domin saukakawa talakan Najeriya.
Wani lauya dan Najeriya da ke rayuwa a Jamus, Franklyne Ogbunwezeh ya caccaki tsarin shugabancin Bola Tinubu duba da halin da ake ciki na tsadar rayuwa.
Yan kwadago sun ce za su zauna cikin shirin daukar mataki kan jihohin da suka gaza karin albashi zuwa N70,000. NLC ta ce za ta tabbatar an kara albashi a jihohi.
A wannan labarin, za ku ji cewa gwamnatin tarayya ta bayyana damuwa kan yadda ake samun karuwar talauci a Arewacin kasar nan duk da karuwar arzikin kasa.
Matsin tattalin arziki
Samu kari