Matsin tattalin arziki
Tsohon Sanata ma wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana rashin gamsuwa da shawarar da Bankin Duniya ya ba kasar nan kan bunkasar tattalina arziki.
Gwamnatin tarayya ta fara shirin turawa talakawa milyan 20 kudi ta asusun banki domin rage radadi. An bayyana abin da Bola Tinubu ke yi kan karya farashin abinci.
Shugaban kwamitin shugaban kasa kan tsare-tsare da garanbawul ga harkokin haraji , Taiwo Oyedele ya musanta cewa kasar nan ba ta da kudi, an gano inda matsala ta ke.
An fara raba tallafin ambaliyar ruwa na milyoyin kudi a jihar Katsina ga talakawa. Gwamna Dikko Radda ya bayyana yadda za a raba tallafin ga mutanen Katsina.
A yayin da ake tsaka da jimamin durkushewar tashar wutar lantarki, kamfanin da ke kula da wutar lantarkin Najeriya (TCN) ya bayar da bayanin halin da ake ciki.
Kamfanin raba wutar lantarki na Eko ya tabbatar da katsewar babban layin wutar lantarki da misalin ƙarfe 9:17 na safiyar ranar Talata, 15 ga watan Oktoba, 2024.
Kwamitin shugaban kasa kan tsare-tsare da garnabawul ga harkokin haraji ya nemi a kara harajin da ake karba daga masu kudin kasar nan zuwa 25% na kowace N1.5m.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce nan gaba kadan za a samu sauki kan cire tallafin man fetur da sauran masalolin Najeriya. Tinubu ya ce za a iya magance kowace matsala
Bankin Duniya ya shawarci gwamnatin kasar nan kan dabarun da za ta bi wajen raba arzikin man fetur domin rage talauci da hauhawar farashin da ake fama da shi.
Matsin tattalin arziki
Samu kari