Matsin tattalin arziki
Sanatoci da dama da suka hada da Yahaya Abdullahi (PDP, Kebbi ta Arewa), sun bayyana damuwarsu kan tsakuro kudaden jihohi domin gudanar da a ayyukan hukumomin.
Kamfanin sadarwa na MTN a Najeriya ya yi asarar sama da wayoyin sadarwa 6,000 tsakanin shekarar 2022 zuwa 2023, da suka kai kimanin kudi Naira biliyan 11.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya takaita ma ministoci da shugabannin hukumomin gwamnatin tarayya amfani da motoci uku da jami'an tsaro biyar a ayarinsu.
Majalisar wakilai ta bukaci babban bankin Najeriya (CBN) da ya wadatar da sababbin takardun Naira tare da fara janye tsofaffin gabanin 31 ga watan Disambar 2024.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da shirinta na kara harajin VAT da yan kasar nan su ke biya kan kayayykin da su ke saye ko sayarwa ga yan Najeriya.
Ministan kudi ya fadi hanyar da za a bi wajen farfado da darajar Naira a duniya. Gwamnatin Najeriya ta koka kan yadda Dala ke tashi kan Naira a fadin duniya.
Rahoton ci gaban Najeriya (NDU) da Bankin Duniya ya fitar ya nuna cewa gwamnatin ta yi asarar Naira tiriliyan 13.2 na tallafin kudin kasashen waje (FX) a shekaru uku
Yayin da ake fama da tsadar man fetur da kuma yiwuwar sake karuwar farashin nan gaba, Shugaba Bola Tinubu ya baiwa ‘yan Najeriya zabin siyan CNG a farashi mai sauki.
Mummunar ambaliyar ruwa ta jefa ƙauyuka sama da 50. Babbar gadar da ta haɗa kauyuka ta rushe bayan an kwana biyu ana tafka ruwan sama mai karfi gaske.
Matsin tattalin arziki
Samu kari