Matsin tattalin arziki
Kamfanin BUA foods Plc ya fitar da bayanin ribar da ya samu a cikin watanni tara, wanda ya fara daga watan Janairu zuwa Satumba 2024, inda ya samu N1.07trn
Gwamnonin Najeriya sun aminta da cewa lallai mutane na fama da yunwa mai tsanani a ƙasar nan, amma sun ce tsare-tsaren Tinubu za su share hawayen jama'a.
Hadimin shugaban kasa ya ce Bola Tinubu yana kwana ba ya barci saboda aiki da ya ke wajen ganin Najeriya ta dawo daidai. Ya bukaci yan Najeriya su kara hakuri.
Gwamnatin tarayya karkashin Bola Ahmed Tinubu ta bayyana cewa zuwa yanzu mutane miliyam 25 sun samu tallafin rage raɗaɗi kowane N25,000 a sassan Najeriya.
Hukumar kare hakkin dan Adam ta International human rights commission (IHRC) ta ce yan Arewa sun tafka mummunan asara saboda rashin wuta na kwanaki da dama.
Yan kwadago sun yi Allah wadai da karin kudin fetur da ake cigaba da samu a Najeriya. NLC ta ce gwamnatin tarayya na shirin hura wutar rikici a Najeriya.
Bayani dalla dalla kan wasu muhimman abubuwa kan sabuwar dokar haraji da Bola Tinubu ke shirin kawowa Najeriya. Gwamnonin Arewa sun ki amincewa da dokar.
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, , Shehu Sani ya bayyana cewa dole ne yan kasa su ji jiki matukar gwamnati na sake fasalta tattalin arziki.
Tsohon Sanatan Kaduna mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya tofa albarkacin bakinsa kan babban taron gwamnoni da ke gudana a jihar Kaduna.
Matsin tattalin arziki
Samu kari