Matsin tattalin arziki
Malaman Musulunci da dama sun yi ta korafi kan sabon kudurin haraji inda suka ba da shawarwari yayin da Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya bambanta da su.
Gwamnatin jihar Kano ta gano wasu gine-gine da aka yi ba bisa ka'ida ba a 'Kwankwasiyya City' inda ta shata su tare da rusa wasu saboda rashin bin ka'ida.
Dandazon kanana da matsakaitan 'yan kasuwar garin Dakata da ke karamar hukumar Nassarawa jihar Kano sun gudanar da sallar Alkunuti kan rashin wuta na kwanaki 70.
Gwamna Ahmad Aliyu ya kaddamar da raba keken guragu 500 tare da fadada tallafin N10,000 ga mutane 10,000 domin inganta rayuwar masu bukatun musamman a Sakkwato.
Daniel Bwala ya kare kudirin harajin da Shugaba Bola Tinubu ya gabatar, yana mai cewa zai tallafawa talakawa a yankin Arewa. Ya ce mutane ba su fahimci kudurin ba.
Masu PoS sun ƙara farashi saboda harajin EMTL na N50 akan N10,000. Suna samun kuɗi daga kasuwanni, gidajen mai, wanda ya tilasta kara kudin domin samun riba.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya gargadi wasu sanatoci inda ya sha alwashin tube duk wani shugaban kwamiti da ya gaza yin abin da ake tsammani.
Kudirin sauya fasalin harajin Shugaba Bola Tinubu na ci gaba da samun tangarɗa musamman a Arewacin Najeriya, mun haɗa maku ƴan siyasar da suka yi raddi.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a LP, Peter Obi ya ce dole a wayar da kan al’umma da kuma jin ra’ayinsu domin sanin abin da ke cikin kudirin haraji.
Matsin tattalin arziki
Samu kari