Matsin tattalin arziki
Hukumar RMAFC ta ce dokokin gyaran harajin Shugaba Bola Tinubu sun saba wa tsarin mulki, tana mai bada shawarar amfani da tsarin raba VAT da zai zamo adalci ga kowa.
Gwamnatin tarayya ta yi cikakken bayani kan yadda kudurorin gyaran harajin Shugaba Bola Tinubu za su amfani talaka da kuma kananan 'yan kasuwan Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta ce Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ɗauki lamarin abinci da matuƙar muhimmanci, burinsa kowa ya ƙoshi kafin ya kwanta a kowace rana.
Farfesa kabiru Dandago ya bukaci a kara haraji kan masu kudi, maimakon VAT. Ya ce hakan zai rage gibin arziki tare da samun karin kudaden gwamnati.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Lagos ya shirya samar da shinkafa a kasuwannin jihar domin karya farashi nan da makwanni biyu zuwa uku masu zuwa.
Manyan kungiyoyin dattawa da matasan Arewa sun magantu kan kudirin haraji inda suka gindayawa Bola Tinubu sharuda na musamman domin janye makamansu.
Audu Bulama Bukarti ya ce saboda Legas da Ribas suna neman karin kudi a kawo kudirin haraji. Lauyan ya zubo tambayoyin da ya ce a amsa kafin na'am da kudirin.
An samu labari Naira ta samu babban cigaba jiya, ɗaya daga cikin mafi girma cikin kusan shekara guda. Naira ta rufe kasuwa jiya a kan N1,515 ga dala ɗaya.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Yemi Cardoso ya ce har yanzun tattalin arzikin Najeriya na tsaka mai wuya, ya ce akwai kalubale masu tarin yawa a ƙasar nan.
Matsin tattalin arziki
Samu kari