Hukumar EFCC
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ta gurfanar da Malam Nasir Ahmad El-Rufai a gaban kotu. ICPC ta gurfanar da shi ne kan wasu tuhume-tuhume.
Jami'an tsaro sun yi dirar mikiya a gidan tsohon Ministan shari'a kuma babban lauyan gwamnatin tarayya, Abubakar Malami, jim kadan bayan tafiyar Atiku Abubakar.
Babban bankin kasa watau CBM ya bukaci yan Najeriya su killace lambobin sirri na ATM da na manhajar bankunansu don kaucewa yan damfara da masu zamba.
A labarin nan, za a ji vewa iyalan tsohon gwamnan Kaduna sun bayyana cewa babu kamshin gaskiya a tattare da zargin da ICPC ke yi wa Nasir El-Rufa'i.
EFCC ta kama Mai Martaba Sarki Michael Sado, na kasar Okpella, kan zargin satar N250m. Ana bincikar sa kan karkatar da kuɗaɗen al'umma da Dangote ya bayar.
A labarin nan, za a ji cewa Lauyan Nasir El-Rufa'i ya yi magana bayan wani rahoto da aka danganta da jami'in ICPC na gano kadarorin tsohon gwamna a Masar,
A labarin nan za a ji cewa hukumar yaki da masu barnatar da dukiyar kasa, ICPC ta fara bin diddigin wasu kadarori a kasar waje da aka ce na da alaka da El-Rufa'i.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar yaki da rashawa mai zaman kanta a Najeriya, ICPC ta fitar da jerin abubuwan da ta kwato daga gida Nasir El-Rufa'i.
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin Abuja, ta dage shari'ar tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami da dansa kan zargin daukar nauyin ta'addanci.
Hukumar EFCC
Samu kari