Hukumar EFCC
Kungiyoyin yaki da cin hanci sun taso shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje a gaba inda suka bukaci hukumar bukaci EFCC ta cafke shi kan cin hanci.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya bayyana irin ayyukan alheri da ya yi a mulkinsa musamman a bangaren ilimi inda ya ce bai tsoron hukumar EFCC ko kadan.
Jami'an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) sun kama tsohon gwamnan jihar Delta kan zargin karkatar da Naira tiriliyan 1.3
Shahararren dan daudu da aka fi sani da Bobrisky ya tsere daga Najeriya bayan kamun da EFCC ta masa. Bobrisky bai bayyana kasar da ya tafi ba har yanzu.
Hukumar yaki da masu cin hanci da rashawa EFCC ta kama Akanta Janar nanjihar Edo da wasu mutum 4 da ke da hannu idan za a cire kudi a lalitar gwamnati.
Babbar kotun tarayya mai zama a Legas ta kara kwace makudan kudi, kadarori da hannun jari da ake zargin suna da alaƙa da tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele.
Hukumar EFCC ta cafke dan daudu da aka fi sani da Bobrisky yana shirin sulalewa zuwa London. Bobrisky ya yi kira ga yan Najeriya kan su taimaka masa.
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) ta ce ba za ta saurarawa manyan jami'an bankuna da ake zargi da hannu a cikin almundahana ba.
Shugaban APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya nemawa gwamnan APC mai barin gado a jihar Edo, Godwin Obaseki alfarma nace wa kar a tuhumi gwamnatinsa.
Hukumar EFCC
Samu kari