Hukumar EFCC
PDP ta zargi APC da sayen kuri'a da rana kayayyaki da masu zabe a zaben gwamnan jihar Ondo na 2024. PDP ta buƙaci EFCC da yan sanda su kama yan APC.
Tsohon gwamnan jihar Delta, Dr. Ifeanyi Okowa ya bayyana cewa wasu mutane ne suka cinno masa hukumar yaki da rashawa EFCC saboda wani burinsu na siyasa.
Kotun kolin Najeriya ta raba gardama, ta yi fatali da karar da wasu jihohi a suka kalubalanci halascin kafa hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC.
An yada wani faifan bidiyon dan kasar China ya yayyaga kudin Najeriya a gaban jami'an hukumar LASTMA a jihar Lagos bayan rufe masa kamfani da aka yi.
Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC ta ba da belin tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ta haramta masa fita zuwa wata ƙasa.
Shugaban hukumar aikin hajji ta kasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Usman Pakistan ya tabbatar da cewa ana samun badakalar a hukumar, musamman a baya bayan nan.
Babbar kotun tarayya ta tanadi hukunci a shari'ar da hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) take yi da tsohon gwamnan Taraba, Darius Ishaku.
Wani dan kasuwar hada hadar musayar kudi, Ayuba Tanko ya ce a 2017, gwamnatin Anambra karkashin Obiano ta yi canjin Dala a hannunsa, ya faɗi yadda aka yi.
Tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ya yi martani kan zargin karkatar da N1.3trn da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ke yi masa.
Hukumar EFCC
Samu kari