Hukumar EFCC
Rahotanni sun ce hukumar EFCC ta kaddamar da binicke kan jagoran jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso game da kudin kamfen zaben 2023 a Najeriya.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yi watsi da karar da wani ƙauya ya nemi a haramtawa hukumar EFCC kama gwamnan Legas bayan ya sauka daga mulki.
Babbar kotun tarayya ta fara sauraron shari'ar EFCC da tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello da ake zargin ya hada baki da wasu mutane wajen kwashe dukiyar jiharsa.
Bayan EFCC ta sha gwagwarmaya wajen damko tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello, ya ce ba shi da masaniya kan zargin da ake masa na tafka badakalar biliyoyi ba.
Hukumar yaki da masu cin hanci da rashawa watau EFCC ta gurfanar da tsohon gwamnan jigar Kogi, Yahaya Bello a gaban kotu kan tuhumar karkatar da N80.2bn.
Bayan tsawon lokaci yana wasn buya, EFCC ta tsare tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello bayan ya miƙa kansa a hedkwatar hukumar da ke Abuja.
Yahaya Bello ya mika kansa ga hukumar EFCC. An ce tsohon gwamnan na Kogi ya isa ofishin EFCC ne da safiyar Talata, 26 ga Nuwamba tare da lauyoyinsa.
Majiyoyi daga hukumar EFCC sun bayyana cewa hukumar ta fara binciken kongiloli a gwamnatin Edo da ta shude kuma an fara bibiyar motsin Godwin Obaseki.
Tsohon shugaban ƙasan Najeriya, Olusegun Obasanjo ya koka kan matsalar cin hanci da rashawa. Ya ce cin hanci da rashawa ya hana a samu ci gaba a kasar nan.
Hukumar EFCC
Samu kari