Hukumar EFCC
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa watau EFCC ta cafke jami'an gwamnatin Katsina 5 bisa zargin karkatar da kimanin N.1.3bn.
Babbar kotun majistare da ke sauraron shari'ar tsohon jami'in gwamnatin jihar Kaduna, Muhammad Bashir Sa'idu ta haba belinsa biyo bayan tuhumarsa da almundahana,
Kotu da ke zamanta a Legas ta ce ta na hurumin sauraron tuhume-tuhumen da hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati ta shigar a kan Emefiele.
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa da yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC), ta ɗauki matakin ladabtarwa kan jami'anta da ake zargi da aikata sata.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta kwace wasu kuɗaɗe da ake zargin suna da alaka da tsohon gwamnan Abia, Theodore Orji, ta sa a rufe asusun.
Hukumar EFCC ta ce duk wanda ya taka doka za ta taka shi, ta sanar da korar jami'anta 27 daga aiki bayan samunsu da laifin cin hanci da rashin ɗa'a.
Tsohon gwamnan Kogi, Alhaji Yahaya Bello na ci gaba da nuna farim ciki bayan samun ƴanci daga kurkure kan zargin da ake masa na karkatar da kudade.
Sanata Babafemi Ojudu ya ce Bola Tinubu ya taimaka masa wajen fallasa sirrin Janar Sani Abacha a wajen wani Bahahude lauya a Birtaniya kan rashawa.
EFCC ta samu izinin rufe asusun banki 24 kan zargin ana amfani da su wajen daukar nauyin ta'addanci da safarar kudade; kotu ta ba su kwanaki 90 don kammala bincike.
Hukumar EFCC
Samu kari