Hukumar EFCC
EFCC ta gurfanar da Farfesa Usman Yusuf bisa laifuffuka biyar da suka hada da wawure kudi da bayar da fifiko ba bisa ka’ida ba. Kotu ta tsare shi a kurkuku.
EFCC ta gurfanar da wani Mustapha Mohammed kan damfarar alhazai Naira miliyan 144 da sunan kai su Umrah. Kotun Gombe ta umarci a tsare shi a gidan yari.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta ba da umarnin a tsare tsohon shugaban hukumar NHIS, Farfesa Usman Yusuf a gidan gyaran hali na Kuje.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa da ta'annati da dukiyar kasa (EFCC), Ola Olukoyede ya koka kan halin 'yan Najeriya dangane da cin hanci.
Daya daga cikin tsofaffin hadiman Muhammadu Buhari ya fusata game da yawan cin hanci da rashawa a Najeriya inda ya bukaci yanke musu hukuncin kisa.
Kungiyar dattawan Arewa ta raba gari da gwamnatin Tinubu kan kama Farfesa Yusuf Usman. Kungiyar NEF ta bukaci a saki Farfesa Yusuf da gaggawa bayan kama shi.
Wata babbar kotun tarayya da ke birnin Abuja ta yi fatali da bukatar neman beli da tsohon shugaban hukumar Inshorar lafiya ta kasa (NHIS), Usman Yusuf, ya nema.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya gargadi shugaba Bola Tinubu kan kama mutane saboda siyasa bayan EFCC ta kama Ferfesa Yusuf Usman na hukumar NHIS.
Dakarun hukumar yaki da rashawa watau EFCC sun kai samame gidan tsohon shugaban NHIS, Farfesa Usman Yusuf, sun kama shi a gidansa da ke birnin Abuja.
Hukumar EFCC
Samu kari