Hukumar EFCC
A ranar Alhamis da ta gabata, babbar kotun tarayya mai zama a Legas ta kwace babban gidan ajiya maƙare da kayayyaki da ake zargi suna da alaka da Emefiele.
Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa watau EFCC ta aika sakon sammaci ga dakatattun ciyamomi 18 na kananan hukumomin jihar Edo.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ba da belin tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello. Kotun ta ba da belin tsohon gwamnan ne tare da waau mutum biyu.
Hukumomin EFCC da ICPC sun samu nasarori a 2024 ciki har da gurfanar da tsofaffin gwamnoni da ministoci da kwato biliyoyin kudin gwamnati da aka sace.
Hukumar yaki cin hanci da rashawa da yi wa tattalin arziki zagon kasa (EFCCf ta samu nasarori a ayyukan da take yi na yakar masu sace kudaden jama'a a Najeriya.
Kotun tarayya ta bayar da belin Yahaya Bello a zaman da tta yi a yau Jumua'a. Yahaya Bello zai biya Naira miliyan 500 kuma cika wasu sharudan belin.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello ya shaidawa kotu cewa zargin da ake masa na damfarar N80bn daga baitul mali jiharss ba gaskiya ba ne.
Dan Majalisar Tarayya daga jihar Kaduna, Bello El-Rufai ya yi barazanar maka wata lauya a kotu bayan ta wallafa rubutun karya kansa inda ta fito ta ba shi hakuri.
Babbar kotun jiha ta yanke hukuncin a shari'ar mama boko haram. An zarge da wasu mutane 2 bisa damfarar motar miliyoyin Naira. Wannan ne karo na 6 da aka daure ta.
Hukumar EFCC
Samu kari