Hukumar EFCC
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta amince da bukatar EFCC na rufe wani asusun kamfanin sufurin jiragen sama na Mars Aviation Ltd’s kan almundahana a EFCC.
Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta jihar Kano, PCACC ta fara binciken Abdullahi Umar Ganduje kan zargin badakalar Naira biliyan hudu a jihar.
Binciken kwa-kwaf ya nuna cewa labarin yankewa tsohon gwamnan Abia hukuncin kisa ta hanyar rataya ƙarya ne, babu wani alkalin kotu da ya yanke hukuncin.
Wani rahoto ya yi bincike kan tashar tsandaurin Dala da ke jihar Kano. Ana zargin Ganduje da yin amfani da 'ya'yansa wajen sauya mallakar tashar daga hannun jihar.
Shugaban hukumar EFCC mai yaki da cin hanci a Najeriya, Ola Olukoyede, ya nuna muhimmanxin hadin kai a yakin da ake yi kan masu aikata laifuffuka.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta samu korafi kan zargin wani Kansila da cin zarafin Naira. An bukaci ta yi bincike tare da daukar mataki.
A labarin nan, za a ji cewa Mai Shari'a Peter Lifu na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ya bayyana matukar takaici a kan shari'ar tsohon gwamna, Gabriel Suswam.
Hukumar KTPCACC ta fara bincike kan yadda aka yi sama da fadi da kudi N188m a shirin tallafin taki da kudin makarantu a Katsina, an fara dawo da kudin.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta sake gurfanar da Minista a lokacin Obasanjo, Olu Agunloye gaban kotu.
Hukumar EFCC
Samu kari