Hukumar EFCC
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya ki yarda ya bi jami'an tsaro saboda babu wata takardar gayyata da aka turo masa a hukumance.
Ana zargin cewa fasinjoji sun hana jami'an tsaro tafiya da tsohon gwamnan Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai lokacin da ya sauka filin jirgin sama na Abuja.
Alkali Obiora Egwuatu ya janye daga shari’ar tsohon Minista Abubakar Malami kan zargin N212bn a Abuja. Ya bayyana hakan ne a zaman kotu na yau 12 ga Fabrairu, 2026.
Nasir El-Rufai zai dawo Nijeriya nan da sa'o'i 48 domin amsa kiran EFCC a ranar 16 ga Fabrairu, 2026. Ya musanta zargin tserewa zuwa waje don gujewa masu bincike.
Tsohon Akanta Janar na Tarayya, Ahmed Idris ya fara fuskantar wani kalubalen daga hukumar EFCC, an shigar da sababbin tuhume-tuhume shida kansa a kotu.
Tsohon gwamnan Kaduna kuma jagoran jam'iyyar adawa ta ADC, Malam Nasir El-Rufa'i ya yi ikirarin cewa nan gaba kadan za a iya kama shi a Najeriya.
Hukumar EFCC ta yi martani ga wani matashi da ya yi rubutu a kafar X yana talla domin neman mai sayen ofishin hukumar EFCC a kan kudi N800m, kudin dillali N120m.
Hukumar EFCC ta cika hannunta da wani bawan Allah mai suna Gidado Ibrahim a kan zargin hada baki da wata Halimat Adenike Tejusho wajen karyar nemo aiki a NNPCL.
Kotu ta yanke wa tsohon MD na BANKIN NEXIM, Roberts Orya, hukuncin shekara 490 a gidan yari kan damfarar N2.4bn. EFCC ta bayyana cewa ta yi nasara a shari'ar.
Hukumar EFCC
Samu kari