Hukumar EFCC
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta amince da bukatar hukumar ICPCta bayyana dan Majalisar dokokin Filato, Adamu Aliyu ruwa a jallo kan damfarar N73m.
Tsohon shugaban kamfanin NNPCL, Mele Kyari ya yi magana bayan gayyatar da EFCC ta masa domin amsa tambayoyi kan badakalar kudin gwamnatin Najeriya.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta titsiye tsohon shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), Mele Kyari, kan zargin karkatar da kudade masu yawa.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), ta gurfanar da 'yar takarar kujerar majalisar wakilai ta PDP a zaben cike gurbi na Kaduna, Esther Dawaki, a gaban kotu.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da ta'annati da dukiyar kasa (EFCC), ta shirya titsiye tsohon shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), Mele Kyari.
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arziki zagon kasa, EFCC ta fara neman shugaban wani kamfani, Ogundele, ruwa a jallo kan zargin almundahana da karakatar da kudi.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar ƴan sanda ta bayyana dalilin da ya sa aka ga shigen jami'an tsaro a cikin gari yayin da kungiyoyi ke shirin yin zanga-zanga.
Hukumar EFCC ta ayyana tsohon kwamishinan jihar Abia, Christopher Enweremadu, a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo bisa zargin almundahana da cin dukiyar jama'a.
A labarin nan, za a ji matakan da gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ɗauka a kan wasu daga cikin jami'anta da ake zargi da hannu dumu-dumu a rashin gaskiya.
Hukumar EFCC
Samu kari