Hukumar EFCC
Hukumar ICPC ta fayyace labarin da ke yawo cewa DSS sun kama tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ta ce yana hannunta tun daren Laraba.
Hukumar DSS ta kama El-Rufai yau 18 ga Fabrairu, 2026, bayan EFCC ta sake shi. Ana zarginsa da leken asirin wayar NSA Nuhu Ribadu da aikata laifukan yanar gizo.
El-Rufai ya sake kwana a hannun EFCC yau 18 ga Fabrairu, 2026. Lauyansa na neman beli yayin da hukumar ke shirin neman izinin kotu don tsawaita tsare shi kan ₦432bn.
Wata mata mai goyon bayan APC ta watsa takardun Naira yayin taron karrama Bola Ahmed Tinubu a Adamawa, duk da hukuncin da dokar Najeriya ta tanada.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC) ta tsare tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai. EFCC ta tsare El-Rufai yayin da take ci gaba da bincike.
Jami'an hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC sun yi wa Malam Nasir Ahmad El-Rufai tambayoyi. Hakan na zuwa ne bayan ya amsa gayyatar da aka yi masa.
A labarin nan, za a ji cewa an samu magoya baya da yan adawa sun yi zanga-zanga a hukumar EFCC bayan Nasir El-Rufa'i ya kai kansa domin amsa gayyata.
Atiku Abubakar ya taya Nasir El-Rufai murnar zagayowar ranar haihuwarsa, inda ya yaba wa jaruntarsa yayin da El-Rufai yanzu haka yake hannun hukumar EFCC.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i zai gurfana a gaban hukumar yaki da rashawa ta kasa, EFCC a ranar Litinin.
Hukumar EFCC
Samu kari