Jihar Ebonyi
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da kashe mutum guda yayin da faɗa ya kaure tsakanin wasu jami'anta da ke bakin aiki da wani sojan Najeriya a jihar Ebonyi.
Tsohon kwamishina a jihar Ebonyi, Abia Onyike ya tattara kayansa daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki inda ya yabawa salon mukin Gwamna Francis Nwifuru.
Wasu miyagu da ake kyautata zaton ƴan bindiga ne sun je har gona sun kashe manomi da ƴaƴansa guda biyu a yankin karamar hukumar Ivo ta jihar Ebonyi.
Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari kan wani dan kasuwa a jihar Ebonyi. Yan bindigar sun harbe dan kasuwar tare da ƙona gawarsa a cikin gidansa.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, ya amince da sabon mafi karancin albashi ga ma'aikata. Gwamnan ya amince da zai biya ma'aikata N75,000 a jihar.
Babbar Kotun jihar Ebonyi ta yi zama kan shari'ar da ake zargin shugaban karamar hukumar Ivo, Emmanuel Ajah da fashi da makami da kuma kisan kai.
Gwamnatin Ebonyi ta yi alkawarin fara biyan ma'aikata sabon mafi karancin albashi na N70,000 a watan Satumba. Gwamnatin ta ce tana jira a kammala hada rahoto.
A cikin labarin nan, gwamnatin Ebonyi ta kama wasu gidajen mai guda uku a babban birnin jihar, Abakaliki da yi wa jama'a algus, duk da tsadar da fetur ya yi.
Gwamnan jihat Ebonyi, Francis Nwifuru ya ce da zarar shugaban ma'aikata da ma'aikata sun cimma matsaya kan tsarin da za a bi, zai fara biƴan sabon albashi N70,000
Jihar Ebonyi
Samu kari