Jihar Ebonyi
Da misalin karfe 9 na daren ranar Laraba aka ruwaito 'yan bindiga sun farmaki ofishin'yan sanda da ke jihar Ebonyi, kuma har an kashe mutane biyar.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Ebonyi sun samu nasarar dakile wani hari da 'yan ta'addan kungiyar IPOB suka kai wani ofishinsu. Sun hallaka biyar daga cikinsu.
Wasu matasa sun tada hargitsi a wurin naɗin sabon basaraken Nkomoro a ƙaramar hukumar Ezza ta Arewa da ke jihar Ebonyi, sun lalata motocin jami'ai.
Wasu tsagerun ƴan bindiga sun buɗe wuta kan wasu mutum biyu, sun kashe kansilada shugaban matasa a yankin ƙaramar hukumar Onitcha a jihar Ebonyi.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai farmaki a wani ofishin 'yan sanda da ke jihar Ebonyi. Jami'an 'yan sandan sun yi musayar wuta da 'yan bindigan.
Ministan ayyuka, Dave Umahi ya koka kan yadda ƴan siyasa ke cin amanar iyayen gidansu wadanda suka taimake su wurin tabbatar da sun lashe zabe a jihohinsu.
Guguwar sauya sheƙa ta sake turnuƙe babbar jam'iyyar adawa PDP a jihar Ebonyi yayin da Ngele, Ogbaga suka jagoranci manyan ƙusoshi zuwa APC mai mulki.
Rahotanni sun nuna cewa wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai farmaki a jihar Ebonyi cikin dare. Miyagun sun hallaka babban basarake a yayin harin.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya sanar da yin karin N10,000 ga albashin ma'aikatan jihar. Wannan shi ne karo na biyu da gwamnan yake kara albashi.
Jihar Ebonyi
Samu kari