Jihar Ebonyi
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Juma’a ya yi kira ga shugabannin Kudu-maso-Gabas da su kyale shari’ar da ake yi a kotu ta shugaban IPOB, Nnamdi Kanu.
Shugabannin yankin Kudu maso Gabas sun bukaci da a gaggauta sakin shugaban tsagerun IPOB, Nnamdi Kanu daga tsare shi da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari
An kashe wata yarinya mai shekaru 20 da yan kai, Ugochi Nworie a daren ranar Asabar a wani fitaccen otel (da aka sakayya sunansa) a kan babban hanyar Enugu zuwa
Wata budurwa mai shekaru kusan 30, mai suna Ugochi Nworie ta rasa rayuwarta sanadiyyar hadaka wurin yi ma ta fyade a wani Otel cikin Abakaliki, jihar Ebonyi.
Mutane sun ga ta kansu yayin da ‘yan bindiga su ka rika barin wuta a babban birnin jihar Ebonyi. Wasu miyagu ne su ka rika harbe-harbe a hanyar Enugu-Abakaliki.
Gwamna Dave Umahi na jigar Ebonyi ya tabbatar wa duniya cewa ya cake miliyan N100m kuma ya karɓi Fom ɗin takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar jam'iyyar APC.
Sakataren gwamnatin jihar Ebonyi ya ayyana shiga takarar kujerar dan majalisa mai wakiltar Ebonyi ta tsakiya a majalisar Dattawan tarayyan Najeriya a 2023.
Babbar Kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta tsige shugaban jam'iyyar PDP reshen jihar Ebonyi bisa gano cewa ya saɓa sharuddan zaɓen PDP.
Wasu yan bindiga da ake tsammanin masu kisan kai ne sun halaka wani ɗan kasuwa ɗan asalin jihar Ebonyi ranar Litinin da daddare a gaban budurwar da zai aura.
Jihar Ebonyi
Samu kari