Jihar Ebonyi
Rahotanni sun bayyana cewa magoya bayan jam'iyyar APC biyu ne suka riga mu gidan gaskiya yayin da hatsari ya rutsa da motarsu a hanyar zuwa jamfe a Ebonyi.
Shugabar matan jam'iyyar APC a wata jiha ta bayyana matsayarta game da zaben da ke tafe da kua yadda ta tsara tafiyar da lamuranta. Ta ce ta rabu da 'yan APC.
Babban jigon jam’iyyar APC a jihar Ebonyi Dr Paul Okorie, ya yi murabus daga matsayin dan jam’iyyar APC mai mulki gabannin babban zaben shugaban kasa na 2023.
Kwana 41 kafin babban zaben shugaban kasa a watan Fabrairu, tsohon kwamishinan ayyuka, Sufuri da gidaje a jihar Ebonyi, Paul Okorie, ya tattara ya bar APC.
An kashe matar aure a Amoso Eddah tana dauke da tsohon juna-biyu. Mai ba Gwamnan Ebonyi shawara ya ce ‘dan takaran Jam’iyyar APC da mutanensa suka yi aika-aikar
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, yace rahoton dake yawo cewa yana goyon bayan dan takarar gwamna a inuwar PDP ba gaskiya bane domin ba zai so dan shiyyarsa ba
Gwamnan jihar Ebonyi yana takaran Sanatan kudan jihar a karkashin APC. Wani Basarake ya ce duk wanda yake adawa da David Umahi zai mutu kafin Disamban badi.
A jihar Ebonyi, kisan ya jawo Gwamna ya sa a damke Shugaban Jam’iyyar APC. Kwanaki wamnatin David Umahi ta ci jam’iyyar APC tarar N5m saboda laifin saba doka.
Wani hadimin gwamnan jihar Ebonyi ya rasa rayuwarsa sakamakon mummunan hatsarin motan da ya rutsa da shi, an ce ya mutu ne yau da safe a wani Asibiti a jiha.
Jihar Ebonyi
Samu kari